TWINS EMPIRE NEWS/LABARAI

  • Home
  • Blog
  • Categories
  • About
  • Contact
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 28, Aug. 2025

    August 28, 2025

    Labaran Najeriya Na Yau – 28 Ga Agusta, 2025 1. Dino Melaye a kotu kan zargin kin biyan harajiHukumar karbar haraji ta Babban Birnin Tarayya (FCT/IRS) ta gurfanar da tsohon Sanata Dino Melaye a gaban kotu…

    Continue reading…

  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 27, Aug. 2025

    August 27, 2025

    Labaran Najeriya Na Yau – 27 Ga Agusta, 2025 1. Malaman jami’a sun fara zanga-zangar lumana a manyan makarantuMalaman jami’a a ƙarƙashin kungiyar ASUU sun gudanar da zanga-zangar lumana a dukkan manyan jami’o’i, suna zargin gwamnatin…

    Continue reading…

  • Majalisar dokokin jihar Benue ta dakatar da tsohon kakakin majalisar, Aondona Dajoh

    Majalisar dokokin jihar Benue ta dakatar da tsohon kakakin majalisar, Aondona Dajoh

    August 26, 2025

    Majalisar dokokin jihar Benue ta dakatar da tsohon kakakin majalisar, Aondona Dajoh, na tsawon watanni uku bisa zargin shirin tsige Gwamna Hyacinth Alia. Wannan hukunci ya biyo bayan motsi da dan majalisa mai wakiltar Kyan Constituency, Terna…

    Continue reading…

  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Talata 26, Aug. 2025

    August 26, 2025

    Labaran Najeriya Na Yau – 26 Ga Agusta, 2025 PDP ta zabi kudu a matsayin yankin da zai fitar da dan takarar shugaban kasaKwamitin Zartaswa na Kasa (NEC) na jam’iyyar PDP ya amince da…

    Continue reading…

  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau litinin 25, Aug. 2025

    August 25, 2025

    Labaran Najeriya Na Yau – 25 Ga Agusta, 2025 1. Sabon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Benue Majalisar Dokokin Jihar Benue ta zaɓi Hon. Berg Afled Emberga, ɗan majalisa mai wakiltar Makurdi North, a matsayin sabon…

    Continue reading…

  • Dimokuraɗiyyar Najeriya ta lalace ƙwarai -Obasanjo

    Dimokuraɗiyyar Najeriya ta lalace ƙwarai -Obasanjo

    August 22, 2025

    Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana damuwa cewa alkalan Najeriya sun lalace ƙwarai sakamakon cin hanci da rashawa, wanda ya mayar da kotunan ƙasar “kotun rashawa” maimakon “kotun adalci”. A sabon littafinsa mai suna “Nigeria: Past…

    Continue reading…

  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Jumaʼa 22, Aug. 2025

    August 22, 2025

    Labaran Najeriya Na Yau – 22 Ga Agusta, 2025 1. Rikicin Zoning PDP:Wasu shugabannin PDP na jihohi daga Kudancin Najeriya, da wasu ‘yan majalisa da tsoffin mambobin NWC sun nesanta kansu daga taron Zoning…

    Continue reading…

←Previous Page Next Page→

Daily News Blog

Sed ut perspiciatis unde omnis iste natus voluptatem fringilla tempor dignissim at, pretium et arcu natus voluptatem fringilla.

  • Twitter
  • Instagram
  • Facebook

About

  • Why I write
  • My Experience
  • My Journey
  • My Goals

Resources

  • Home
  • Shop
  • Blog
  • About

Address

36-56, Kingshold Road
Chingford Mount E9 7BD
Greater London

United Kingdom

Copyright 2025 | A WordPress Theme By SuperbThemes