-

Nnamdi Kanu: Sowore da wasu sun gudu yayin da jami’an tsaro suka yi harbi da Borkonon Tsohuwa
Ɗan gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan Adam, Omoyele Sowore, wanda shi ne jagoran zanga-zangar #FreeNnamdiKanuNow, ya tsere daga wurin zanga-zangar bayan jami’an tsaro sun bude wuta da borkonon tsohuwa. Jami’an tsaro — da suka haɗa da ‘yan…
-
Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Oct. 2025
Labaran Najeriya Na Yau – 16 Ga Oct, 2025 1. Majalisar Dattawa za ta fara tantance Farfesa Joash Ojo Amupitan, SAN, a yau Alhamis, wanda Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a matsayin sabon…
-
Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Oct. 2025
Labaran Najeriya Na Yau – 15 Ga Oct, 2025 1. Ministan Kuɗi da Tattalin Arziki, Mista Wale Edun, ya tafi ƙasar Birtaniya domin neman magani, kamar yadda wasu majiyoyi suka tabbatar a safiyar Talata. Rahoton ya ce…
-

Yajin Aikin ASUU Ya Tsayar Da Ayyukan Ilimi a Manyan Makarantun Najeriya
Ayyukan karatu da koyarwa sun tsaya cik a yawancin jami’o’in gwamnati a fadin kasar Najeriya bayan kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta fara yajin aiki na makonni biyu a ranar Litinin, bayan karewar wa’adin…
-

Makomar Peter Obi a jam’iyyun ADC da LP na cikin rudani : 2027
Tsohon Gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi, na fuskantar rashin tabbas kan dandalin siyasa da zai tsaya a zaben shugaban kasa na 2027, yayin da ake samun rudani a cikin jam’iyyun da yake da alaka da su.…
-
Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 09, Oct. 2025
Labaran Najeriya Na Yau – 09 Ga Oct, 2025
-
Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 08, Oct. 2025
Labaran Najeriya Na Yau – 08 Ga Oct, 2025 1. Ministan Kirkira, Kimiyya da Fasaha, Geoffrey Uche Nnaji, ya yi murabus. Murabus ɗinsa a ranar Talata ya biyo bayan zargin bogin takardar shaidar karatu da…