-

PDP NA TATTAUNAWA DA PETER OBI DOMIN YA KOMAWA JAM’IYYAR
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tana gudanar da tattaunawa da Peter Obi, tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), domin ya komawa PDP kafin zaben 2027. Wani babban jami’in PDP ya tabbatar da cewa ana kokarin dawo…
-

SUPER FALCONS SUN LASHE GASAR WAFCON – KARON SU NA 10 A AFRIKA
Ƙungiyar mata ta ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Falcons, sun sake kafa tarihi ta hanyar lashe kofin WAFCON karo na goma bayan doke Morocco 3–2 a wasan ƙarshe. Najeriya ta yi nasarar ne bayan ta bi baya da kwallaye biyu,…


