TWINS EMPIRE NEWS/LABARAI

  • Home
  • Blog
  • Categories
  • About
  • Contact
  • Isra’ila na tattaunawa da Kudancin Sudan kan yiwuwar sauke Falasdinawa daga Gaza

    Isra’ila na tattaunawa da Kudancin Sudan kan yiwuwar sauke Falasdinawa daga Gaza

    August 21, 2025

    Tel Aviv, Isra’ila —Rahotanni sun bayyana cewa Isra’ila na tattaunawa da Kudancin Sudan kan yiwuwar karɓar Falasdinawa daga zirin Gaza domin sake tsugunar da su a ƙasar, wanda har yanzu ke fama da yaƙi…

    Continue reading…

  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 20, Aug. 2025

    August 20, 2025

    Labaran Najeriya Na Yau – 20 Ga Agusta, 2025 1. Harin Katsina – Akalla mutum 13 suka mutu, da dama kuma sun jikkata a harin da aka kai wa al’ummar Unguwar Mantau, Malumfashi, Katsina, a lokacin…

    Continue reading…

  • Tattaunawar Ukraine a Fadar White House: Abin da Kowane Bangare Ke Nema

    Tattaunawar Ukraine a Fadar White House: Abin da Kowane Bangare Ke Nema

    August 18, 2025

    A yau aka shirya taron musamman a Fadar White House tsakanin shugaban Amurka Donald Trump da shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, tare da manyan shugabannin Turai da wakilan EU da NATO. Taron ya zo ne domin tattauna yadda…

    Continue reading…

  • ƙalubale A Zaben Cike Gurbi Game Shugabannin Adawa

    ƙalubale A Zaben Cike Gurbi Game Shugabannin Adawa

    August 18, 2025

    Ƙungiyar shugabannin adawa da magoya bayansu sun gamu da babban ƙalubale a zaɓen cike gurbi da aka gudanar a jihohi 12, inda jam’iyyar APC ta lashe mafi yawan kujeru, yayin da ADC bata lashe ko da guda ba.…

    Continue reading…

  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Litinin 18, Aug. 2025

    Takaitattun Labaran Safiyar Yau Litinin 18, Aug. 2025

    August 18, 2025

    Labaran Najeriya Na Yau – 18 ga Agusta, 2025 1. Akalla ’yan kasuwa 30, ciki har da mata, ake zargin sun rasu a wani hatsarin kwale-kwale da ya auku a ranar Lahadi a kauyen Kojiyo,…

    Continue reading…

  • Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Goyi Bayan Sauya Taswirar Duniya

    Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Goyi Bayan Sauya Taswirar Duniya

    August 14, 2025

    Kungiyar Tarayyar Afrika (AU) ta bayyana goyon bayanta ga wani sabon yunkuri na duniya da ake kira “Correct The Map”, wanda ke neman a daina amfani da tsohuwar taswirar duniya ta ƙarni na 16 wato Mercator…

    Continue reading…

  • Press Statement: Janye Korafi Na Laifi Akan Ms. Comfort Emmanson Da Magance Sauran Al’amura

    Press Statement: Janye Korafi Na Laifi Akan Ms. Comfort Emmanson Da Magance Sauran Al’amura

    August 13, 2025

    Karshe FESTUS KEYAMOMinistan Sufurin Jiragen Sama13 ga Agusta, 2025

    Continue reading…

←Previous Page Next Page→

Daily News Blog

Sed ut perspiciatis unde omnis iste natus voluptatem fringilla tempor dignissim at, pretium et arcu natus voluptatem fringilla.

  • Twitter
  • Instagram
  • Facebook

About

  • Why I write
  • My Experience
  • My Journey
  • My Goals

Resources

  • Home
  • Shop
  • Blog
  • About

Address

36-56, Kingshold Road
Chingford Mount E9 7BD
Greater London

United Kingdom

Copyright 2025 | A WordPress Theme By SuperbThemes