Site icon TWINS EMPIRE

Mutane Miliyan 1.3 Zasu Rasa Tallafin Abinci a Arewa-maso-gabas

Refugees arrives at the Gendrassa camp in Maban, Upper Nile State, South Sudan, on the border with Sudan, August 1, 2012. According to the International Medical Corps, an estimated 120,000 refugees have fled violence and hunger in Sudan into camps in South Sudan. Approximately 1,000 refugees were transferred on Wednesday from Jamman camp to the newly constructed Gendrassa camp, where they receive health screenings and vaccinations at International Medical Corps' clinic. International Medical Corps has been providing primary health care, nutrition, and water/sanitation/hygiene services in South Sudan since 1994. REUTERS/Margaret Aguirre/International Medical Corps/Handout (SOUTH SUDAN - Tags: SOCIETY POLITICS CIVIL UNREST) FOR EDITORIAL USE ONLY. NOT FOR SALE FOR MARKETING OR ADVERTISING CAMPAIGNS. THIS IMAGE HAS BEEN SUPPLIED BY A THIRD PARTY. IT IS DISTRIBUTED, EXACTLY AS RECEIVED BY REUTERS, AS A SERVICE TO CLIENTS

Najeriya Na Fuskantar Matsanancin Yunwa da Karancin Abinci

Najeriya na fuskantar barazanar matsanancin yunwa, inda kimanin mutane miliyan 31 za su iya fadawa cikin matsalar rashin abinci mai gina jiki kafin ƙarshen shekarar 2025, in ji rahoton hukumar lafiya ta duniya (WHO) da sauran hukumomin kasa da kasa.

Rahotanni daga hukumomi kamar su FAO, UNICEF da WFP sun nuna cewa, jihohin da suka fi fuskantar wannan barazana sun hada da Borno, Yobe, Adamawa, Sokoto, Katsina, da Zamfara. A wasu sassan kasar, an samu karancin hatsi, hauhawar farashin kayan abinci, da kuma tasirin rikicin tsaro da sauyin yanayi.

A cewar wani jami’in hukumar lafiya ta duniya, “Matsalar yunwa a Najeriya tana kara tabarbarewa saboda rashin tsaro, sauyin yanayi da kuma durkushewar tattalin arziki.”

Hukumar ta bukaci gwamnati da kungiyoyi masu zaman kansu da su kara himma wajen:

Exit mobile version