KOTU TA AIKI DA TSOHON AKANTA NA KASA GIDAN YARI NA KUJE DAKE ABUJA
Wata babbar kotu da ke zamanta a Abuja ta bayar da umarnin tsare tsohon Akanta-Janar na Tarayya (AGF) Ahmed Idris a gidan yari na Kuje bisa zarginsa da hannu wajen karkatar dukiyar al’umma kusan Naira biliyan 109.