Ekiti: EFCC ta kama wasu da ake zargi da siyan kuri’u
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta kama wasu mutane da ake zargi da sayan kuri’u a zaben gwamnan jihar Ekiti da ake yi.
Gidan Talabijin na Channels TV ya ruwaito cewa an gurfanar da wasu daga cikin wadanda ake zargin a Unguwar Oke Ori Omi reshen rundunar ‘yan sandan Najeriya.
The suspects were reported to have been caught with monies allegedly used for vote-buying.
Some other persons were also arrested at a private residence with a book containing details of voters of certain voting area, according to Channels TV.