Category: Labarai
Yan Najeriya 2,583 aka kashe , an sace 2,164 a cikin watanni 3
Akalla mutane 2,583 ne aka kashe tare da yin garkuwa da 2,164 a rubu’in farkon ... Read More
IGP ya janye dukkan ‘yan sandan da ke aiki da tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello
Sifeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Olukayode Egbetokun ya janye dukkan jami’an ‘yan sandan da ... Read More
Kotu ta dakatar da ‘dakatawar’ Ganduje
Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta dakatar da zargin dakatar da shugaban jam’iyyar ... Read More
Jihar Borno Ta Amince Da Tallafin Naira Biliyan 1.3 Ga Daliban Jiyya 997
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ware naira biliyan 1.3 ga daliban ma’aikatan jinya ... Read More
Tinubu ya yabawa rukunin Dangote kan sabon farashin man dizal
SHUGABAN KASA, Bola Tinubu, ya yabawa hazakar kamfanin Dangote Oil and Gas Limited wajen rage ... Read More
Dangote ya rage farashin man dizal zuwa Naira 1,000 / lita
Matatar man Dangote ta dala biliyan 20 ta rage farashin man dizal da kashi 16.6 ... Read More
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano ta sake gurfanar da Ganduje a gaban kotu
Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe korafe-korafen jama’a ta jihar Kano ta shigar ... Read More