Category: Labarai

Dan Majalisar Tarayya Daga Jigawa Ya Rasu

Dan Majalisar Tarayya Daga Jigawa Ya Rasu

Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu ne a Abuja sakamakon rashin lafiya. Honorabul Isa Dogon ... Read More

’Yan Bindiga Sun Sace Dalibai A Jami’ar Jihar Kogi

’Yan Bindiga Sun Sace Dalibai A Jami’ar Jihar Kogi

A daren Alhamis ne ’yan bindigar suka kutsa harabar jami’ar da ke yankin Osara, inda ... Read More

Kotu Ta Halasta Wa ’Yan Kasuwar Sabon Gari Shagunansu

Kotu Ta Halasta Wa ’Yan Kasuwar Sabon Gari Shagunansu

Babbar Kotun Jihar Kano ta halasta wa ’yan kasuwar Sabon Gari shagunan da ke bangaren ... Read More

Matatun man Port Harcourt, Warri za su fara aiki gabaɗaya a 2024

Matatun man Port Harcourt, Warri za su fara aiki gabaɗaya a 2024

Yayin da ake fama da karancin man fetur a Najeriya, Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan ... Read More

CBN Ta Saki Cikakkun Jerin Bankunan Nijeriya

CBN Ta Saki Cikakkun Jerin Bankunan Nijeriya

Babban Bankin Najeriya ya fitar da jerin jerin sunayen bankunan da aka ba da izini ... Read More

Tinubu ya sauka a Abuja bayan makonni biyu a kasar waje

Tinubu ya sauka a Abuja bayan makonni biyu a kasar waje

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya isa Abuja bayan ya shafe makonni biyu a kasar waje. ... Read More

An rantsar da Putin a matsayin shugaban kasar Rasha karo na 5

An rantsar da Putin a matsayin shugaban kasar Rasha karo na 5

A ranar Talata ne aka rantsar da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin a wa'adinsa na ... Read More