Author: twinsem2
Sojoji sun ceto mutane 35 da aka yi garkuwa da su a Katsina
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutane 32 da aka yi garkuwa da ... Read More
Sojin Ghana ya mutu a aikin wanzar da zaman lafiya na MDD a Sudan ta kudu
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da mutuwar wani sojan Mali guda a Sudan ta kudu ... Read More
Yaƙin Gaza: ‘Yara Suna Biyan Farashi Mafi Girma’
Shugabar tsare-tsare da bayar da shawarwari a kungiyar agaji ta Save the Children Alexandra Saieh, ... Read More
Isra’ila ta ci gaba da kai hare-hare Gaza duk da hukuncin kotun Duniya
Isra’ila ta ci gaba da kai hare-hare kan birnin Khan Younis da ke kudancin Gaza ... Read More
Gayyatar ku Ba ta zo ta hanyar da ta dace ba – Abba Kabir Yusuf
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya Maida martani kan gayyatar da shugaban jam'iyyar ... Read More
Kotu ta yanke wa wasu ‘yan banga 5 hukuncin kisa ta hanyar rataya
Wata babbar kotun jihar Kano karkashin alkalin alkalan jihar, Mai shari’a Dije Abdu Aboki, ta ... Read More
Filato- Wani Sabon Hari Ya Yi Sanadin Rayukan Mutane 30 Duk da dokar Hana Fita Ta Sa’o’i 24
Har yanzu ana zaman dar-dar a garin Mangu yayin da ake ci gaba da kai ... Read More