Author: twinsem2
Labaran Safiyar Yau Talata 5/3/2024
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, a ranar Litinin din da ta gabata, ya shawarci Najeriya ... Read More
Takaitattun Labarai a safiyar yau Litinin 4/3/2024 – 23, Shaban 1445 AH
Rundunar ‘yan sanda ta kara tsaurara matakan tsaro a rumbun ajiyar kayayyakin abinci na Hukumar ... Read More
GWAMANTIN KANO BA ZA TA SHIGA TSAKIYAR SHARI’AR MURJA KUNYA BA.
An jawo hankalin gwamnatin jihar Kano kan zargin karya da ake ta yadawa a cikin ... Read More
Masu Motoci Zasu Dakatar Da Dakon Man Fetur ranar Litinin
Kungiyar masu safarar motoci ta Najeriya NARTO, ta sha alwashin dakatar da aiki a ranar ... Read More
Dala Ta Kai Naira 1,600 A Kasuwar Chanji
Rikicin canjin kudaden kasashen waje ya kara kamari ne a ranar Alhamis, yayin da farashin ... Read More
Yawan hauhawar farashin kayayyaki ya tashi zuwa 29.90%
Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya haura zuwa kashi 29.90 a watan Janairun 2024 ... Read More
Matatar Dangote za ta fitar da jirgin dako biyu na Man fetur
Matatar mai ta Dangote ta fitar da kwangilar siyar da kayyakin mai guda biyu domin ... Read More