A YAU AKA GUDANAR DA ZABEN MPEG (motion picture editors guild)

Yaune aka gudanar da zaben kungiyar masu tace hoto na kasa wato MPEG (motion picture editors guild)

Ya yin gudanar da zaben

An gudanar da zaben lafiya kuma angama lafiya, a inda Bashir Lawal ya yi nasarar zama shugaban kungiyar,

Bayan kammala zaben

Shi kuma Ahmad L. Daneji ya tsinci kujerar mataimakin shugaba.