X

Yan Bindiga Sun Dakatar Da Sallah, Sunyi Awon Gaba da Masu Ibada a Zamfara

A ranar Talata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani masallaci a Gusau, babban birnin jihar Zamfara, inda suka yi awon gaba da wasu masu ibada.

Aminiya ta samu labarin cewa an kai harin ne a lokacin da mabiya addinin Islama ke gudanar da sallar jam’i mai suna Tahajjud.

Tahajjud addu’a ce ta musamman da musulmi ke gudanar da ita a kowane kwanaki 10 na karshen watan Ramadan.

Categories: Labarai
Umar Muhammad:
X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings