Wannan rugujewar na baya-bayan nan ya biyo bayan aukuwar irin wannan lamari a cikin watan Oktoba, duk da tabbacin da gwamnatin tarayya ta yi na warware matsalar da ke faruwa ta dindindin.
Tun daga karfe 2:35 na rana, bayanan tsarar sa’o’i sun nuna cewa babu wani daga cikin Kamfanonin Samar da Wutar Lantarki da ke samar da megawatt guda.