X

Wata Mata Mai suna Zainab Daga Zama a Toilet Seat Maciji Ya Sare Ta

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIā€™UN
ABIN TAUSAYI :-
Abunda Ya Faru a Unguwar KINKINAU Yau a Jihar Kaduna Kenan, wata Mata Mai suna Zainab Daga Zama a Toilet Seat Don Biyan Bukata Kawai Maciji Ya Biyu Ta Cikin Pipe Ya Sare Ta Kuma Allah Ya Karbi Rayuwarta a Wannan Sanadin,
SHAWARA:-
Saboda Haka Ne Masana Suka Bada Shawara Cewa Yan Uwa Adinga Yin Flushing Kamar Sau Biyu Kafin Hawa Mazaunin Toilet,musammam a wannan yanayin sanyi Domin Kwarika na naiman Lunguna na Buya saboda sanyi

twinsem2:
X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings