World COVID-19: Buhari Da Tawagarsa Sun Kebe Kansu Bayan Dawowa Daga London 4 years ago Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari da tawagar da ta raka shi London sun kebe kansa bayan da suka dawo a ranar… An sace ɗalibai 15 da kashe mutum hudu a makaranta a Kwalejin Noma Ta Bakura a Zamfara 4 years ago Ƴan bindiga sun sace ɗalibai da malamai a Kwalejin Noma da lafiyar dabbobi da ke garin Bakura a jihar Zamfara… Nasarori bakwai da sojojin Najeriya suka ce sun cimma a mako biyu 4 years ago Rundunar sojin Najeriya ta ce ta cimma wasu nasarori a yaƙin da take yi da masu tayar da ƙayar baya… Gwamnati ta kara kuɗin lambar mota da lasisin tuki a Najeriya 4 years ago Gwamnatin Najeriya ta yi ƙarin kuɗin lambar mota da lasisi da kashi 50 cikin 100 a faɗin ƙasar. A cewar… Ambaliyar ruwa ta ‘kashe mutum 55, ta lalata gidaje 5,000 a Jamhuriyar Nijar’ 4 years ago Ruwan sama da aka sheƙa kamar da bakin ƙwarya a Jamhuriyar Nijar daga watan Yuni zuwa wannan watan na Agusta… Kamfanin Shell zai biya ƴan Najeriya da ya gurbatawa muhalli cikin shekaru sama da 50 dala miliyan 111. 4 years ago Shell za ta biya diyyar $111m kan malalar man shekarun 1970 a Najeriya Kakakin kamfanin ya ce kuɗaɗen da za… World Youths Day : Masana a Najeriya na ganin halin da matasan ƙasar ke ciki abin a tausaya ne. 4 years ago Yau ce ranar matasa ta duniya da Majalisar Dinkin Duniya ta keɓe domin tunawa da muhimmancin da miliyoyin matasan a… Next» « Previous