X

World

Za a tilasta wa ma’aikatan gwamnatin Najeriya yin allurar riga-kafin korona

Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta tilasta wa duk wani ma'aikacinta karɓar allurar rigakafin korona. Sakataren Gwamnatin Tarayya,…

Majalisar Dattawa tace wasu hukumomi na yin sama da fadi da kudin gwamnati.

Sanatoci sun jefa CBN, NNPC a matsala, ana zarginsu da sama da fadi duk shekara Majalisar Dattawa tace wasu hukumomi…

Nijar Ta Mikawa Najeriya Mutum 22 Da Ke Kokarin Tsallakawa Kasashen Ketare

A Najeriya masana na ganin cewa halin kuncin rayuwa da jama'a ke fuskanta na daya daga abubuwan da ke saka…

Najeriya Ta Karbi Jiragen Yakin A29 Super Tucano Daga Amurka

A hukumance, Amurka ta mikawa Najeriya manyan jiragen yakin nan na zami wato A29 Super Tucano a wani dan kwarya-kwaryan…

Rayuwata ta sauya daga mata-maza zuwa cikakkiyar mace’ : AISHA

Aisha Aisha, wadda ba sunanta na yanka kenan ba, ta shiga rudu tun bayan tasowarta zuwa farkon shekarar 2021 saboda…

Kasuwar ‘yan kwallo” Makomar Mbappe, Bellerin, Bernardo, Hodson-Odoi, Niguez

PSG nason haɗa Messi da Neymar da Mbappe a gaba Real Madrid ta sanar da kawo karshen neman ɗan wasan…

Sufeton ‘Yan sandan Najeriya Ya Karbi Rahoton Kwamitin Binciken Abba Kyari

Babban Sufeton 'yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, dama, yana karbar rahoton binciken Abba Kyari “Rahoton ya kunshi duk binciken…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings