Twinsempire Jamus na tunawa da gama yakin duniya na biyu 3 years ago A wannan Lahadin ce Jamus ke bikin tunawa da cika shekaru 77 da gama yakin duniya na biyu. Mutane sun… Gidan Buga Alkur’ani na Sudan 3 years ago Tare da Wakilinmu Malam Yakubu Liman inda ya ziyarci gidan a Sudan domin kawo mana yadda gidan yeke wallafa Alkur'anai… Hukumomin Saudiya Sun Kama A Kalla Mutane 30 Da Laifin Daga Hoton ‘Yan Siyasa A Ka’aba 3 years ago Yan Najeriya wadanda suka samu damar kai ziyarar aikin Umrah na bana a kasar saudiyya sun yi tsokaci game da… ‘An gama gyaran hanyar jirgin kasa ta Abuja zuwa Kaduna, jirgin ya kusa komawa bakin aiki’ – Gwamnatin Najeriya 3 years ago Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar cewa an gama gyara kan hanyar jirgin kasa da ta taso daga Abuja zuwa Kaduna… An kama mutum 116 kan tuhumar satar mutane a jihohin Nasarawa da Ogun 3 years ago Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Nasarawa ta sanar da kama mutum 50 wadanda ta ke tuhuma da satar mutane… Mutanen Magazu da Marke dake karamar hukumar Tsafe na yin kaura saboda azabar hare-haren ‘yan bindiga 3 years ago Mazauna garuruwan Magazu da Marke dake karamar hukumar Tsafe, jihar Zamfara sun tattara nasu ina su sun yi kaura daga… Sojoji sun ceto mutum 669 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su 3 years ago Akalla mutum 669 aka ceto daga hannun wadanda ke garkuwa da su cikin mako uku da ya gabata, kamar yadda jaridar… Next» « Previous