Twinsempire ‘Yan bindiga sun ce ‘za su dawo’ Bayan fille kan wani dań Majalisa 3 years ago Wadanda ake zargi da hannu wajen kashe Okechukwu Okoye sun yi barazanar cigaba da yin ta’adi A karshen makon da… Yadda Jinkirin Sa Hannu A Kwaskwarimar Dokar Zabe Ka Iya Kawo Nakasu a Nigeria 3 years ago 'Ƴan siyasa da Masana Harkokin shari’a na ci gaba da yin sharhi dangane da jinkirin sanya hannu akan kwaskwarimar dokar… Gwamnatin Najeriya ta maye gurbin babban akanta Ahmed Idris har sai EFCC ta gama bincike 3 years ago Gwamnatin Najeriya ta naɗa Anamekwe Chukwunyere Nwabuoku don ya maye gurbin Babban Akanta na Ƙasa Ahmed Idris, wanda aka dakatar… An Kaddamar Da Ayyukan Rajistar Yaran Da Ke Da Tawayar Kwakwalwa A Wasu Jihohin Nijer 3 years ago A jamhuriyar Nijer wata kungiya mai zaman kanta ta kaddamar da ayyukan rajistar yara masu tawayar kwakwalwa da nufin tantance… Dokar sanya Hijab ga mata masu Labarai ta fara aiki a Afganistan 3 years ago Mata masu gabatar da labarai a kafofin talabijin sun mutunta dokar gwamnatin Taliban da ta tilasta masu sanya nikabi. An… Cuter Kyandar biri ta bulla a Isra’ila 3 years ago Isra'ila ta tabbatar da ɓullar kyandar biri da ke ci gaba da bazuwa a kasashen Turai. Haka ma switzerland ta… EFCC ta kama tsohon shugaban hukumar raya Neja Delta da zargin sace biliyan 47 3 years ago Jami'an hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta kama tsohon babban darakta a Hukumar Raya… Next» « Previous