X

#TwinsEmpire

Nasarori bakwai da sojojin Najeriya suka ce sun cimma a mako biyu

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta cimma wasu nasarori a yaƙin da take yi da masu tayar da ƙayar baya…

Gwamnati ta kara kuɗin lambar mota da lasisin tuki a Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta yi ƙarin kuɗin lambar mota da lasisi da kashi 50 cikin 100 a faɗin ƙasar. A cewar…

Ambaliyar ruwa ta ‘kashe mutum 55, ta lalata gidaje 5,000 a Jamhuriyar Nijar’

Ruwan sama da aka sheƙa kamar da bakin ƙwarya a Jamhuriyar Nijar daga watan Yuni zuwa wannan watan na Agusta…

Kamfanin Shell zai biya ƴan Najeriya da ya gurbatawa muhalli cikin shekaru sama da 50 dala miliyan 111.

Shell za ta biya diyyar $111m kan malalar man shekarun 1970 a Najeriya Kakakin kamfanin ya ce kuɗaɗen da za…

World Youths Day : Masana a Najeriya na ganin halin da matasan ƙasar ke ciki abin a tausaya ne.

Yau ce ranar matasa ta duniya da Majalisar Dinkin Duniya ta keɓe domin tunawa da muhimmancin da miliyoyin matasan a…

An fara rade-radin cewa Tunji Disu ya isa ritaya.

Bincike: Da gaske ne magajin Abba Kyari, Tunji Disu, sabon shugaban IRT ya isa ritaya? A ranar 2 ga watan…

‘Yan Majalisar Dokokin Jihar Bauchi Sun Kammala Taro Kan Ka’idojin Aiki Da Dokar ‘Yancin Sarrafa Kudade

‘Yan majalisar dokokin jihar Bauchi sun kammala taron bita na yini biyu a jihar Kano kan sharruda da ka’idojin aiki…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings