X

Twins Empire

Buhari zai sallami wasu karin ministocinsa

Rahotanni daga Najeriya na cewa, akwai yiwuwar shugaban kasar Muhammadu Buhari ya sake sallamar wasu daga cikin ministocinsa sakamakon rashin…

A Amurka ana ta ce-ce-ku-ce kan dokar hana zubar da ciki ta Texas

Jihar Texas ta Amurka ta yi dokar da ta haramta wa mata zubar da cikin da ya kai sati shida,…

Buhari ya zargi Amnesty da goyon-bayan IPOB

Shugabajn Najeriya Muhamamdu Buhari ya zargi ƙungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty da goyon-baya ta'addanci da ake aikatawa a…

Ba za ku san daɗin mulkina ba sai bayan na sauka – Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba za a fahimci tasirin ayyukan da yake yi ba, sai bayan ya sauka…

Kotu ta ci gaba da shari’ar Sheikh Abduljabbar a Kano

A ranar Laraba nan ne kotun shari'ar Musuluncin nan ta birnin Kano da ke Najeriya take sauraron ci gaba da…

Nijar Ta Mikawa Najeriya Mutum 22 Da Ke Kokarin Tsallakawa Kasashen Ketare

A Najeriya masana na ganin cewa halin kuncin rayuwa da jama'a ke fuskanta na daya daga abubuwan da ke saka…

Najeriya Ta Karbi Jiragen Yakin A29 Super Tucano Daga Amurka

A hukumance, Amurka ta mikawa Najeriya manyan jiragen yakin nan na zami wato A29 Super Tucano a wani dan kwarya-kwaryan…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings