X

Twins Empire

Ba likitan da ke bin mu bashi – Gwamnatin Najeriya

Ministan ƙwadago na Najeriya Chris Ngige, ya ce babu wani likita a ƙasar da yanzu haka yake bin gwamnatin tarayya…

Yan Taliban sun rungumi shafukan sada zumunta doimin yada manufofin su

A farkon watan Mayu, yayin da dakarun Amurka da Nato ke ficewar karshe daga Afghanistan, Taliban ta zafafa kai hare-hare…

An Hana Sana’ar Cajin Waya A Katsina

“Mun yi amannar cewa, sana’ar cajin waya, wani fanni ne da yake taimakawa ‘yan fashin daji wajen samun hanyoyin sadarwa. …

Sojoji Na Luguden Wuta Ba Kakkautawa Kan ‘Yan Bindiga A Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara ta rurrufe dukkan kananan tashoshin mota da ke kan tituna, a yayin da dakarun sojin Najeriya suka…

Taliban ta sa labule tsakanin ɗalibai maza da mata a Jami’a

Ƙungiyar Taliban ta gabatar da sabbin sauye-sauye a Jami'o'in ƙasar, yayin da ɗalibai suka fara janyewa. Ko da yake ɗalibai…

Rashin tsaro: Yadda mazauna jihar Zamfara ke rayuwa babu sadarwa

Mazauna jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya sun bayyana halin takura da suka shiga sakamakon katse layukan waya…

Sojojin Najeriya ‘sun kashe ‘yan fashin daji sama da 50 a Kaduna’

Rahotanni daga Najeriya sun nuna cewa rundunar sojin sama ta kasar na samun nasara a hare-hare ta sama da take…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings