tashin farashi Farashin Abinci Ya Fadi A Kano, Taraba, Kwara, Neja 1 year ago Farashin abinci ya fara faduwa a manyan kasuwannin hatsi a jihohin Kano da Taraba da Neja, inji rahoton Jaridar Aminiya.…