X

police

An Kama ‘Dan Kunar Bakin Wake’ A Banki A Jos

Jami’an tsaro sun kama wani ‘dan kunar bankin wake’ da ya yi barazar tayar da bom din da ke jikinsa…

Mataimakin kwamishinan ‘yan sanda ya rataye kansa a Ogbomoso

Wani mataimakin kwamishinan ‘yan sanda na hukumar leken asiri da binciken manyan laifuka (FCIID), Gbolahan Olugbemi ya kashe kansa a…

An Kori ‘Yansanda 3 Da Suka Yi Fashi A Ogun

Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kori jami’anta uku, Insifekta Taiwo Kolawole, Insifekta John Ogbe da Kofur Idowu Sunday, bisa…

‘Yan Sanda Sun Haramta Zanga-zangar A Fadin Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta zanga-zanga a fadin jihar. Kwamishinan ‘yan sandan jihar Mohammed Usain Gumel ne ya…

“Su Gaggauta kai Kansu” – Inji Rundunar Yansandar Jihar Kano

“Su Gaggauta kai Kansu” - Inji Rundunar Yansandar Jihar Kano​

Dan Sahu Ya Samu Karramawa

Ƴan Sandan Kano Sun Tabbatar Da Miƙa Wa Mamallakin Kuɗin Da Matuƙin Adaidaita Sahu Ya Tsinta

Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta kama wasu maza 2 da ake zargin suna yiwa kananan yara fyade

Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta cafke wasu mutane biyu bisa laifin yi wa kananan yara biyu fyade a kananan…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings