labarai Lauyoyi 34 sun kare wadanda suka ka*she Deborah 3 years ago Lauyoyi 34 sun kare wadanda suka kashe Deborah yayin da ‘yan sanda suka gurfanar da wadanda ake tuhuma Adadin lauyoyi… Nato za ta fara atisayen gwajin ƙarfinta 3 years ago Ƙungiyar tsaron NATO za ta fara wani atisayen gwajin ƙarfin da take da shi na kare kanta daga abokan gaba.… Hassan Sheikh Mahmud ya lashe zaɓen SOMALIA 3 years ago Tsohon Shugaban Somalia Hassan Sheikh Mahmud ya sake zamowa sabon Shugaban kasa, bayan da ya doke Shugaba mai ci wato… Sokoto: Zanga-zanga ta ɓarke kan kamen da ‘yan sanda suka yi bayan kashe Deborah Samuel 3 years ago Zanga-zanga ta ɓarke a garin Sokoto na arewacin Najeriya, inda matasa ke ci gaba da nuna ɓacin ransu kan kalaman… “Babu wata tantama idan aka samu shugaban ƙasa daga cikin ministocin nan za a ga cikakkiyar ƙwarewa da kuma tsabar aiki ga al’umma,” – BUHARI 3 years ago Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ban-kwana da ministocinsa da suka ajiye aiki don yin takara a babban zaɓe mai… Matasa A Sakkwato Sun Kone Wata Daliba Kurmus Kan Zargin Batanci Ga Fiyayyen Halitta 3 years ago Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga tare da kashe wata daliba da ke karatu a Kwalejin Shehu Shagari ta Jihar… Najeriya ta roki China ta taimaka wajen kubutar da fasinjojin jirgin kasar da aka sace 3 years ago Kwamitin kula da harkokin sufuri a majalisar wakilan Najeriya, ya roki gwamnatin China da ta taimaka wajen ganin an kubutar… Next» « Previous