labarai Dokar sanya Hijab ga mata masu Labarai ta fara aiki a Afganistan 3 years ago Mata masu gabatar da labarai a kafofin talabijin sun mutunta dokar gwamnatin Taliban da ta tilasta masu sanya nikabi. An… Cuter Kyandar biri ta bulla a Isra’ila 3 years ago Isra'ila ta tabbatar da ɓullar kyandar biri da ke ci gaba da bazuwa a kasashen Turai. Haka ma switzerland ta… EFCC ta kama tsohon shugaban hukumar raya Neja Delta da zargin sace biliyan 47 3 years ago Jami'an hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta kama tsohon babban darakta a Hukumar Raya… Kasar Togo Ta Bude Kan Iyakarta Da Ghana Bayan Shekara Biyu 3 years ago Matakin bude iyakar da Togo ta yi ya biyo bayan hari mai nasaba da ta'addanci da aka ce wasu 'yan… Gwamnan Legas ya haramta acaɓa a jihar kwatakwata 3 years ago Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya haramta sana'ar acaɓa ko kuma okada kwatakwata a ƙananan hukumomi na jihar. A ranar… “Zan iya cewa mutumin da na hadu dashi ako da yaushe yake tunamin da Khalifa Umar Bn Abdul’aziz shi ne Alh Ahmad Idrsi (Akanta Janar)” – Nasir NID 3 years ago Wanene Akanta Janar?Na taba karanta tarihin Khalifa Umar Bin Abdul’aziz, wanda ya mulki daular Musulunci a shekaru 88 bayan wafatin… ‘Yan sanda sun ce mutum huɗu sun mutu a fashewar tulun gas a Sabon Gari a Kano 3 years ago Rahotanni daga jihar Kano a arewa maso yammacin Najeriya na cewa wani abu ya fashe a Aba Road da ke… Next» « Previous