labarai Dole Ne Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakan Da Suka Dace Kan Kisan Anambra- ‘Yan Kasa 3 years ago Masu ruwa da tsaki da suka hada da gamayyar kungiyoyin arewa wato CNG, masu fafutukar neman 'yancin bil'adama, yan majalisun… Shugaban Gwamnatin Jamus Ya yi Ratse A Nijer 3 years ago Bayan da ya je kasar Senegal, Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya isa birnin Yamai na Nijer inda ya gana… Mata a Lagos sun yi murna da hukuncin da aka yanke wa tsohon dan sandan da ya yi wa yarinya fyade 3 years ago Kungiyoyin kare hakkin mata da yara kanana a jihar Legas sun bayyana jin dadinsu kan wani hukunci da wata kotu… Yan Area sun fusata kan ‘kisan mace mai ciki da ƴaƴa huɗu’ a Anambra 3 years ago Jama'a da dama a shafukan sada zumunta musamman ƴan arewacin Najeriya sun fusata sakamakon wani bidiyo da ake ta yadawa… ‘Yan bindiga sun ce ‘za su dawo’ Bayan fille kan wani dań Majalisa 3 years ago Wadanda ake zargi da hannu wajen kashe Okechukwu Okoye sun yi barazanar cigaba da yin ta’adi A karshen makon da… Gwamnatin Najeriya ta maye gurbin babban akanta Ahmed Idris har sai EFCC ta gama bincike 3 years ago Gwamnatin Najeriya ta naɗa Anamekwe Chukwunyere Nwabuoku don ya maye gurbin Babban Akanta na Ƙasa Ahmed Idris, wanda aka dakatar… An Kaddamar Da Ayyukan Rajistar Yaran Da Ke Da Tawayar Kwakwalwa A Wasu Jihohin Nijer 3 years ago A jamhuriyar Nijer wata kungiya mai zaman kanta ta kaddamar da ayyukan rajistar yara masu tawayar kwakwalwa da nufin tantance… Next» « Previous