labarai Mutane 21 ne suka kamu da cutar Kyandar biri a Nigeria 3 years ago Hukumar dakile cutttuka masu yaduwa ta Najeriya ta tabbatar da cewa mutane 21 ne suka kamu da cutar Kyandar biri… Dakarun Najeriya da Chadi sun kai wani mummunan farmaki a tsibiran tafkin Chadi a ci gaba da fafatawar kawo karshen Boko Haram 3 years ago Dakarun Najeriya da Chadi sun kai wani mummunan farmaki a tsibiran tafkin Chadi a ci gaba da fafatawar kawo karshen… Gobara Ta Kashe Jarirai 11 A Asibitin Senegal 3 years ago Mahaifiyar jariri mai kwanaki 10 yayin da take zaune a wajen asibiti, inda jarirai suka mutu a wata gobara da… Jamus Ta Ware Ranar 28 Ga Mayu Ranar Tsaftar Masu Jinin Al’ada 3 years ago An ware ranar ce don karfafa muhimmanci kula da tsaftar jiki a lokacin da mace ke al’ada da kuma wayar… Mun ja da baya ne domin in ba haka ba Rasha za ta mamaye kasarmu – Ukraine 3 years ago Ukraine ta ce dole ne sojojinta su ja da baya daga sansaninsu na karshe a Luhansk da ke gabashin kasar… Muna binciken bidiyon don sanin sihhancinsa game da Kisan Fatima da ‘yayanta:Buhari 3 years ago Daga karshe, fadar shugaban kasa ta yi tsokaci kan bidiyon kisan wata 'yar Arewa da 'yayanta a Anambra Shugaba Buhari… ‘Yan bindiga sun sace malaman coci a Katsina 3 years ago Rahotanni daga jihar Katsina a arewacin Najeriya na cewa wasu ‘yan bindiga sun afka wa cocin Saint Patrick Catholic Church,… Next» « Previous