X

labarai

Sojoji sun ceto mutane 11 da aka yi garkuwa da su a Kaduna

Dakarun runduna ta daya ta Najeriya (NA) sun kashe mahara hudu, yayin da wasu suka tsere da raunukan harbin bindiga.…

Tinubu ya ba da umarnin gudanar da taron gaggawa kan samar da abinci

A daren ranar Talata ne shugaba Bola Tinubu ya dawo Najeriya bayan wata ziyarar sirri da ya yi a birnin…

Jami’an ‘Yan sanda sun yi garkuwa da wani mazaunin Abuja tare da kwashe sama da N20m a asusun sa

A yayin da ake ta faman tashe tashen hankula a babban birnin tarayya Abuja, an kama wasu jami’an ‘yan sanda…

Abinci ya fi arha a Najeriya Duk da koke-koke – Gwamnan kwara

Yayin da ake ci gaba da fuskantar tsadar rayuwa sakamakon karuwar farashin kayayyaki da ayyuka, shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya kuma…

An Kara Kyautuka Ga Wanda Ya Yi Nasara A wasan Kwallon Africa

Biyo bayan nasarar da Super Eagles ta samu zuwa wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin Afrika da…

Al’ummar Nijar sun yi zanga-zanga kan tsadar rayuwa

Matasa da matan jihar Neja sun fito kan titunan Minna, suna zanga-zangar nuna adawa da abin da suka kira kunci…

Fashewar iskar gas tayi sanadiyar mutuwar mutane 3 tare da jikkata 300 a Kenya

Wata babbar iskar gas ta tashi a Nairobi babban birnin kasar Kenya, ta kashe mutane akalla uku tare da jikkata…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings