X

labarai

Kungiyar kwadago ta fara gudar da Zanga-zanga don goyon bayan ASUU

Kungiyar kwadago ta Najeriya ta fara gudanar da zanga-zangar kwana biyu domin nuna goyon bayanta ga kungiyar Malaman Jami’o’in kasar…

Rasha da Ukraine sun cimma yarjejeniyar fitar da cimakar da ke jibge a Ukraine zuwa kasashen ketare.

Shugaban Turkiya Raceip Erdogan ne tare da hadin gwiwa da sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Gutteress suka shiga tsakani don…

Kamfanin wutar lantarki ta jefa Manyan Birane a Duhu

Manyan biranen Najeriya ciki har da babban birnin tarayya sun shiga cikin duhu a ranar Laraba, 20 ga Yuli, 2022,…

Mali na neman hana ruwa gudu

Jamus ta zargi gwamnatin mukin sojan Mali da yunkurin hadasa tarnaki ga aiyukan rundunar kiyaye zaman lafiya ta Majalisar Dinkin…

Shugaba Biden ya kamu da Corona

Fadar White House da da ke kasar Amirka ta tabbatar da cewa bayan wani gwaji da aka yi wa shugaban…

‘Yan Bindiga Sun Sake Kai Hari A Jihar Kaduna Bayan Artabu Da Jami’an Tsaro

Duk da artabun da aka yi tsakanin 'yan-bindiga da wasu jami'an tsaron da su ka sami hadin kan 'yan- sintiri…

Kungiyar Ansaru Na Barazanar Hana Zabe A Jihar Kaduna

Al'umar karamar hukumar Birnin Gwari sun ce sabuwar kungiyar nan mai kama da ta Boko Haram da ake kira Ansaru…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings