labarai Sojoji sun kama Shahararren mai garkuwa da mutane Isah Abdul 1 year ago Rundunar sojin saman Najeriya ta ce dakarunta da aka tura a Durbunde da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano… Masu Motoci Zasu Dakatar Da Dakon Man Fetur ranar Litinin 1 year ago Kungiyar masu safarar motoci ta Najeriya NARTO, ta sha alwashin dakatar da aiki a ranar Litinin mai zuwa. Shugaban kungiyar… Dala Ta Kai Naira 1,600 A Kasuwar Chanji 1 year ago Rikicin canjin kudaden kasashen waje ya kara kamari ne a ranar Alhamis, yayin da farashin kasar ya kara faduwa, inda… Yawan hauhawar farashin kayayyaki ya tashi zuwa 29.90% 1 year ago Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya haura zuwa kashi 29.90 a watan Janairun 2024 daga kashi 28.92 da aka… An Kama Wasu Fitattun Masu Garkuwa Da Mutane A Abuja 1 year ago Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kama wasu mashahuran masu garkuwa da mutane bakwai a Abuja, inda… Ana nema Ma’aikatan CBN ruwa a jallo bisa kwafar sa hannun Buhari 1 year ago A jiya ne gwamnatin tarayya ta bayyana ma’aikatan babban bankin Najeriyada ake nema. Ana neman Odoh Ocheme da wasu mutane… ‘Yan Sanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 5 ,tare da Kwato Makamai A Bauchi 1 year ago Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi tare da hadin gwiwar Ahmed Ali Kwara Hunters Squad sun yi nasarar kashe wasu mutane… Next» « Previous