labarai ‘Yan ta’adda daga Kaduna, Neja, Zamfara, Kebi wasu a Nasarawa a yanzu haka – Gwamna Sule ya koka 3 years ago Kwanaki biyu bayan da gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayar da umarnin rufe makarantu sakamakon rashin tsaro, ya… Babu wani Hari da aka kai : SP KIYAWA 3 years ago A jiya ne ake ta raderadin cewa ‘yan ta’adda sun kai Hari akan hedikwatar Rundunar shiyya ta daya dake kano,… AN GA RABI’ATU ABDULKAREEM A DAURE A UNGUWAR GAIDA 3 years ago An ga wata matar aure a daddare a cikin gidanta da musalin karfe 7 na safe a Unguwar Gaida Geza… An Kashe Mutane Dubu 6,998 Cikin Wata 6 A Najeriya – Rahoton Masana Tsaro 3 years ago Wani rahoton binciken masana ya nuna cewa a kowacce rana 'yan ta'adda na kashe akalla mutane 37 a sassan Najeriya… Atiku ya yi min karya da yawa a hirar sa – Wike 3 years ago Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya zargi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da yin karya… Sojoji 2, farar hula daya sun mutu a wani hatsarin mota a Legas. 3 years ago Wasu sojoji maza biyu tare da sojojin Najeriya da wata farar hula guda sun rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsarin… Wani dalibi dan Najeriya da ya tsere daga kasar Ukraine da yaki ya daidaita na son komawa karatu 3 years ago Yana karatun likitanci a Cibiyar Kiwon Lafiya ta Dnipro lokacin da yakin ya barke a watan Fabrairu, ya kara da… Next» « Previous