labarai Matar Ikpeazu ta kubutar da zaurawar da matasa suka azabtar da su bisa zargin maita 3 years ago Uwargidan gwamnan jihar Abia, Deaconess Nkechi IKpeazu, ta ceto wata bazawara mai suna Misis Amarachi Okechi, wacce ta sha gallazawa… Kasancewar Obasanjo a tattaunawar Wike-Obi a Landan ya girgiza sansanin Tinubu 3 years ago Magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, a jiya, sun bayyana rashin jin… Zaki ya kashe wani mutum da ya tsallake rijiya da baya a kasar Ghana 3 years ago Wani mutum da ake kyautata zaton dan shekaru talatin ne zaki ya kai masa hari, daga bisani kuma ya mutu… Dole ‘yan Najeriya su mutunta jami’an ‘yan sanda – IGP 3 years ago Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba, ya yi Allah-wadai da kakkausar murya kan harin da aka… Wani dan fashi da makami ya mutu a asibiti bayan sun yi artabu da jami’an ‘yan sanda 3 years ago Wani da ake zargin dan fashi da makami ne ya mutu a asibiti bayan sun yi artabu da jami’an ‘yan… Kudaden shiga Najeriya ya karu da kashi 3.28 zuwa N1.26tr 3 years ago Kudaden shiga da aka samu a asusun tarayya daga bangaren mai da na mai ya karu da kashi 3.28 zuwa… Gwamnatin Jihar Borno ta Garkame iko da hedikwatar jam’iyyar NNPP 3 years ago Gwamnatin Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya ta karɓe iko da hedikwatar jam'iyyar NNPP a Maiduguri, babban birnin… Next» « Previous