X

labarai

Bankuna Sun Dakatar da Kasuwancin Kasa da Kasa Akan Katunan ciren kudi Na Naira

‘Yan Najeriya ba za su iya yin amfani da katin cirar kudi na Naira wajen hada-hadar kasuwanci a kasashen duniya…

Takaitattun Labaran Safiyar yau Alhamis 22/09/2022CE – 25/02/1444AH

‘Yan Majalisa sun soki tawagar mutum 100 da Buhari ya kai Amurka domin taron MDD. Majalisar Wakilai ta bukaci Babban…

Ba zan iya tilasta Ayu yayi murabus ba, Atiku ya fadawa Wike

A ranar Laraba ne tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya mayar…

‘KAWA: Yadda Masoyi Dan Kasar China Ya Yaudari Ummita Akan Musulunta

Wata kawar Wacce aka kashe Ummukulsum Sani Buhari (Ummita) ta bayyana cewa Geng Quanrong dan kasar China da ya kashe…

Dalilin Sanya Riga mai alamar ‘Just Do It’ da Dan Chana ya yi a yayin kisan Ummita

Kalmar da yan kungiyar aikata Manyan lefuka suke amfani da shi a fadin duniya ta samo asali ne daga Gary…

Yadda Shugaban ‘Yan Bindiga Turji Ya Tsere wa Bam Na NAF

An samu cikakken bayani kan yadda fitaccen shugaban ‘yan bindigar Zamfara, Bello Turji, ya tsallake rijiya da baya sakamakon harin…

Kotu ta yankewa MABEL ISABO Daurin shekara 1 A gidan YARI

Wata babbar kotu da ke zamanta a jihar Kano karkashin jagorancin Mai Shari’a Jamilu Suleiman a ranar 13 ga Satumba,…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings