X

labarai

Hadarin jirgin ruwa ya yi sanadiyar mutuwar mutane 701 a cikin watanni 34

Akalla mutane 701 ne suka rasa rayukansu a hatsarin kwale-kwale 53 a kasar tsakanin watan Janairun 2020 zuwa Oktoban 2022.…

Sojoji sun kama tabar wiwi na N4.9m a Yobe

Rundunar hadin gwiwa ta shiyyar Arewa maso Gabas da ke Damaturu a jihar Yobe ta mika buhunan tabar wiwi guda…

Kungiyar daliban Abia ta yabawa Uzor-Kalu kan tallafin karatu na kasashen waje

Kungiyar Daliban Abia ta Arewa ta yabawa Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa Sanata Orji Uzor Kalu bisa daukar nauyin…

Karancin Man Fetur: Farashin ya karu a Abuja A sakamakon Ambaliyar Ruwa Ta A Hanyar Lokoja Zuwa Abuja.

Hankali ya zo wa mazauna Abuja da suka makale yayin da aka samu saukin ambaliya a kan hanyar Lokoja zuwa…

ASUU : Kotu ta sanya ranar yanke hukunci

Kotun daukaka kara ta sanya ranar Alhamis domin sauraren karar da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta shigar na neman a…

Takaitattun Labaran Safiyar Juma’a

Osun: Adeleke ya yi nasara a kotun koli, bayan da kotun ta yi watsi da daukaka karar Babafemi. Facebook zai…

Labaran Yammacin Alhamis 29/09/2022CE – 03/03/1444AH Ga Takaitattun labaran.

Shugaba Muhammadu Buhari ya nemi 'yan takarar a zaben 2023 su guji keta rigar mutunci da tunzura jama'a a yakin…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings