labarai 2023: Hadin gwiwar Buhari da Tinubu za su ruguje – Atiku 3 years ago Tsohon mataimakin shugaban kasar Nigeria ya bayyana haka ne jim kadan bayan kaddamar da kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa… DA DUMI-DUMI: Kotu Ta Ba EFCC Umarnin Kamo Dan Takarar Sanatan Kano Na APC 3 years ago Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta umurci Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati… Daga Jaridun Mu: Abubuwa 10 da ya kamata ku sani a safiyar yau Alhamis 3 years ago Barka da safiya! Ga takaitaccen bayani daga Jaridun Najeriya: Akalla mutane 28 ne aka kashe a wasu al’ummomi a karamar… Labaran Safiyar Laraba 09/11/2022CE – 17/04/1444AH Ga takaitattun Labaran. 3 years ago Shugaban EFCC ya ce zasu daukaka kara bisa Hukuncin wata Babbar Kotun Najeriya. Wasu ma’aikata 3 sun lakada wa Babban… Daga Jaridun Mu Na Yau Laraba 9/11/2022 3 years ago Kungiyar likitocin Najeriya, NMA, ta yi kira da a tantance masu tabin hankali kan takarar gwamna da ‘yan takarar shugaban… Ba za’a sayar da Man Fetur Kasa da Naira 200 Kan Kowacce Lita – ‘Yan Kasuwa 3 years ago Osatuyi ya ce tsarin farashi na Gwamnatin Tarayya na cewa kayyade farashin famfo a kan Naira 169 a kowace litar… Wata mata ‘yar shekara 35 ta bayyana mijinta, John Odu a matsayin dabba. 3 years ago Wata Mata Ta Roki Kotu Ta Koyar Da Wani Darasi Kan Lalata Da ‘Yar Shekara 10, ‘yar shekara 35 ta… Next» « Previous