labarai An Ceto Daliban Jami’ar Jihar Kogi 1 year ago Rundunar hadin gwiwar sojoji da sauran hukumomin tsaro ta ceto daliban su tara ne bayan musayar wuta da ’yan bindigar.… Dan Majalisar Tarayya Daga Jigawa Ya Rasu 1 year ago Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu ne a Abuja sakamakon rashin lafiya. Honorabul Isa Dogon Yaro ya zama ɗan Majalisar… ’Yan Bindiga Sun Sace Dalibai A Jami’ar Jihar Kogi 1 year ago A daren Alhamis ne ’yan bindigar suka kutsa harabar jami’ar da ke yankin Osara, inda suka dauke dalibai da kawo… Matatun man Port Harcourt, Warri za su fara aiki gabaɗaya a 2024 1 year ago Yayin da ake fama da karancin man fetur a Najeriya, Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Man Fetur, Sanata Ifeanyi Ubah,… Sojojin Mali Sun Kashe Wani Jigon Kungiyar IS 1 year ago Sojojin kasar Mali sun kashe Abu Huzeifa, kwamandan kungiyar Da'ish a yammacin Afirka, a wani gagarumin farmaki da suka kai… Isra’ila ta godewa Amurka saboda amincewa da tallafin soji 1 year ago Ministan harkokin wajen Isra'ila a ranar Laraba ya godewa majalisar dattijan Amurka saboda amincewa da dala biliyan 13 na taimakon… Takaitattun Labarai A Safiyar Yau Litinin 1 year ago Takaitattun Labarai A Safiyar Yau Litinin 22/4/2024 Milladiyya - 13/Shawl/1445 Bayan Hijira 1. Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shirin… Next» « Previous