X

labarai

Hukumar Hisbah Ta Kame Wasu Matasa 19 A Daurin auren jinsi a Kano

Jami’an hukumar Hisbah reshen jihar Kano sun cafke wasu matasa 19 a wata shahararriyar cibiyar taron da suke gudanar da…

Fasinjoji da dama sun mutu bayan da wani kwale-kwale ya kife a kogi

Fasinjoji da dama ne ake fargabar sun mutu bayan da wani kwale-kwale da ke jigilar ‘yan kasuwa ya kife a…

An Kashe Mutane 28 A Wani Harin Kudancin Kaduna

A daren Lahadi ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a kauyukan Malagum 1 da Sokwong da ke masarautar Gworok…

An Bar Ni Da Rauni Da Ba Zai Warke Ba – Matar Makaniki Da IPOB Ta Kashe

An Bar Ni Da Rauni Da Ba Zai Warke Ba – Matar Makaniki Da IPOB Ta Kashe

Mazaunan Da Rikicin Jihar Filato suka rasa Matsugunansu Sun Koma Gida Bayan Shekaru 7

‘Yan gudun hijirar da suka bar gidajensu a Jong, karamar hukumar Barikin Ladi ta Jihar Filato sakamakon rikicin sun koma…

Daga jaridunmu A Safiyar Yau

Barka da safiya! Ga takaitaccen bayani daga Jaridun Najeriya: Kwamishinan shari'a kuma babban lauyan jihar Kano, Lawan Musa ya ce…

EFCC ta aika da N136bn cikin watanni bakwai – Bawa

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, a ranar Alhamis, ta ce ta aika…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings