labarai Peter Obi ya ba da kariya ga Gwamnan CBN, Emefiele 2 years ago Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi a ranar Litinin ya ce maye gurbin gwamnan babban bankin Najeriya… Daga Jaridun Mu A Safiyar Yau 2 years ago Barka da safiya Ga takaitaccen bayani daga Jaridun Najeriya Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele a ranar Litinin din da… Da Dumi-Dumi: Hukumar DSS ta fitar da sanarwa a kan kama gwamna CBN Godwin Emefiele 2 years ago Da Dumi-Dumi: Hukumar DSS ta fitar da sanarwa a kan kama gwamna CBN Godwin Emefiele Gwamnatin Tarayya ta fara duba akan Gyaran albashi 2 years ago Hukumar karbar albashi da ma’aikata ta kasa ta ce ta fara aikin duba mafi karancin albashin ma’aikata na kasa. Shugaban… Daga Jaridun Mu A Safiyar Yau 2 years ago Barka da safiya! Ga takaitaccen bayani daga Jaridun Najeriya Wasu jam'iyyun siyasa sun dauki matakan tsaro na musamman a wani… Kwankwaso, Obi, Yakubu za su yi magana a taron bincike na Chatham 2 years ago Dan takarar shugaban kasa na New Nigeria Peoples Party, Rabiu Kwankwaso; takwaransa na jam'iyyar Labour, Peter Obi, da shugaban hukumar… Legas ta sake gano gawar direban jirgin da ya nutse 2 years ago An tsinto gawar wani baligi da ba a san ko wanene ba, wanda ya nutse a lokacin da yake tafiya… Next» « Previous