X

labarai

Gwamnatin Najeriya ta kwaso ‘yan kasar 190 daga UAE

Gwamnatin Najeriya ta ce ta dawo da 'yan Najeriya dari da casa'in (190) daga Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE. Ta ce…

Kotu ta hana Aminu da wasu mutane 4 kiran kansu Sarakuna har abada

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 17, karkashin jagorancin mai shari’a Amina Adamu Aliyu, ta dakatar da Aminu Ado Bayero…

Kotun koli ta haramtawa gwamnatin Najeriya sakin kason kudaden kananan hukumomin da ba a yi zabe ba

A ranar Alhamis din da ta gabata ne kotun kolin kasar ta haramta wa gwamnatin tarayya sakin kason kudade ga…

Sunusi ne Sarkin Kano – Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce hukuncin da wata babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Muhammad Liman ta yanke…

Labaran safiyar yau Laraba 19/6/2024 Milladiyya – 13/Zul Hijjal/1445 Bayan Hijira

1. Wani bene mai hawa uku da ake ginawa a Abakaliki, babban birnin jihar Ebonyi ya ruguje a ranar Talata…

Shugaban CNSP Ya Gana Da Kungiyoyin Fararen Hula Kan Shirin Zabe

Tsadar rayuwa da matsalolin tsaro na daga cikin batutuwan da aka tattauna akansu a wannan zama wanda a yayinsa aka…

Ƴan sanda sun cafke matashin da cinna wa masallaci wuta a Kano

Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wani matashi da ake zargi da cinna wa wani masallaci wuta…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings