X

labarai

‘Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa

An yi garkuwa da tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado. Aminiya ta rawaito cewa wasu ‘yan bindiga da…

Anga Bakuwar Halitta ta sauka a Jihar Katsina

An ga wani abu a cikin bidiyon mai kama da kwarangwal yana tafiya tare da kuka irin na kura…

Daga Jaridun Mu A Safiyar Yau

A jiya ne ‘yan sanda dauke da muggan makamai da jami’an hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, suka kai farmaki…

Sojoji Sun Fara Harbe-Harbe A Jihar Filato

Runduna ta 3 ta sojojin Najeriya da ke Rukuba, kusa da Jos, ta fara atisayen harbe-harbe na shekara ta 2023…

‘Yan sanda na binciken harin da masu ibada Oro suka kai wa mazauna Ife

Rundunar ‘yan sandan jihar Osun ta fara gudanar da bincike kan harin da wasu masu ibadar Oro suka kai wa…

Ba Zan Yi Katsalanda A Gwamnatin Abba Gida-Gida ba – Kwankwaso

Rabi’u Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ya ce ba zai yi katsalanda…

Oladipo Diya shugaban hafsan hafsoshin Abacha ya rasu

Tsohon shugaban hafsan soji na mulkin soja, a lamantin General Sani Abacha, Oladipo Diya ya rasu...

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings