X

labarai

Kogi Poly Ta Janye Dalibai 313

Hukumomin kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kogi, Lokoja, sun janye dalibai 313 daga makarantar sakamakon rashin tabuka abin karatu…

Tinubu ya ba da umarnin dakatar da karin harajin wasu motocin da ake shigo da su daga waje

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin dakatar da biyan harajin harajin shigo da kaya a kan wasu…

Gwamnan Kano Zai Naɗa Kwamishinoni Daga Dala, Fagge, Nassarawa

Gwamnan Kano,  Abba Kabir Yusuf ya miƙa wa Majalisar Dokokin jihar  takardar neman naɗa ƙarin kwamishinoni uku. Kakakin Majalisar, Jibril…

An Kashe Mutum 21 A Wani Sabon Hari A Filato

Akalla mutum 21 ne suka mutu ciki har da wani limamin coci yayin da wasu da dama suka jikkata a…

‘Yan ta’adda sun kashe mutum biyu sun sace 30 a Birnin-Gwari

'Yan ta'adda sun sake kashe mutane biyu tare da yin garkuwa da wasu kusan 30 a wasu kauyukan karamar hukumar…

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Biyu Da Aka Sace A Zamfara, Sun Saki 70

‘Yan bindiga sun sako mutum 70 cikin 85 da aka sace daga kauyen Wanzamai da ke karamar hukumar Tsafe a…

‘Yan Najeriya na Asarar Rayuka Ta Hanyar Fita Kasashen Waje

Ma’aikacina da ke Libya ya yi min barazanar lalata da ni – Mahaifiyar ‘ya’ya 3, ‘Na shafe watanni 8 a…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings