X

labarai

Chakwera ya haramtawa kansa da ministocinsa fita kasashen waje

Shugaban Malawi Lazarus Chakwera ya dakatar da duk wani balaguron kasa da kasa na kansa da gwamnatinsa a wani yunkuri…

Kotu Ta Ci Gaba Da Shari’ar Mutumin da ake zargin Ya Kai Harin Bam Kano A 2014

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta sake gurfanar da Husseni Ismaila wanda aka fi sani da Maitangaran, wanda ake…

Saudiyya ta yi Allah wadai da harin da Isra’ila ta kai a asibitin al-Shifa

Ma'aikatar harkokin wajen Saudiyya ta ce "ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan harin da sojojin mamaya na Isra'ila suka…

Da dumi-dumi: An kama wadanda ake zargi da kai harin shugaban NLC – NSA

Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, a ranar Laraba, ya ce an kama wasu da ake…

Hamas ta zargi Amurka da baiwa Isra’ila haske don kai farmaki a asibitin al-Shifa

Kungiyar da ke mulkin Gaza ta ce fadar White House ta baiwa Isra'ila damar yin karin kisan kiyashi kan fararen…

Na Gaji Da Mummunan Gado Daga Magabata – Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa ta gaji manyan alkaluma daga magabatan sa, inda ya koka da yadda Najeriya…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 3 A Kaduna

Dakarun runduna ta 1 ta Mechanized Division da Operation Whirl Punch na rundunar sojojin Najeriya sun kashe wasu da ake…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings