labarai Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 50 a Somaliya 1 year ago Ambaliyar ruwa a Somaliya ta kashe mutane 50 tare da korar kusan 700,000 daga gidajensu, in ji wani jami'in gwamnati,… Jami’an Tsaro sun jikkata a harin ayarin motocin gwamnan Yobe 1 year ago Hedikwatar tsaro ta Najeriya (DHQ) ta tabbatar da cewa direban babbar motar soji daya, rakiyar 'yan sanda hudu da kuma… Kada ku shiga rikicin Ukraine, Rasha ta gaya wa Burtaniya 1 year ago Kafofin yada labaran cikin gida sun ruwaito a ranar Litinin cewa Moscow ta bukaci Birtaniyya da ta daina shiga cikin… A sake Duba Hukunce-hukuncen korar karar Gwamnonin Kano Da Plateau -Falana 1 year ago Wani dan rajin kare hakkin bil’adama kuma babban lauyan Najeriya (SAN), Femi Falana, ya ce ya kamata a sake duba… NAF ta kai harin bam a maboyar kwamandan Boko Haram 1 year ago An kashe ‘yan ta’adda da dama a wani samame da rundunar sojin sama ta Operation Whirl Punch ta kai a… Labaran Yammacin Lahadi 19/11/2023CE – 05/05/1445AH 1 year ago Ga Takaitattun Labaran Duniyar. Shugaba Tinubu, yace a mulkinsa, babu ɗalibin da zai bar makaranta bai kammala ba saboda kawai… Chakwera ya haramtawa kansa da ministocinsa fita kasashen waje 1 year ago Shugaban Malawi Lazarus Chakwera ya dakatar da duk wani balaguron kasa da kasa na kansa da gwamnatinsa a wani yunkuri… Next» « Previous