labarai ‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Yan Bindiga 6 A Bauchi 1 year ago Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi tare da hadin gwiwar mafarautan Ahmed Ali Kwara sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga… Shugaban karamar hukumar Kebbi Muhammad Bello ya rasu 1 year ago Hon. Zayyanu Muhammad Bello, shugaban karamar hukumar Maiyama. Gwamnatin jihar Kebbi ta sanar da rasuwarsa a hukumance bayan ya sha… Yan Bindiga Sun Kona Mace Da ‘Ya’ya Biyu,da Surukarta A Sokoto 1 year ago Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kona wata uwa da sirikinta da kuma ‘ya’yanta biyu… An Kashe Mutane 145 A Yayin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Garuruwan Plateau 23 1 year ago Akalla mutane 145 aka ce an kashe a harin da ‘yan bindiga suka kai kauyuka 23 a jihar Filato. Rahotanni… Labaran Safiyar Litinin 25/12/2023 CE – 11/06/1445AH 1 year ago Ga Takaitattun Labaran Duniyar.Aƙalla mutum 16 ne suka mutu a wani hari da aka kai ƙauyen Mushu da ke karamar… Badakalar N187bn: EFCC ta kama dan kwangilar ma’aikatar jin kai, ta binciki ministocin Buhari hudu 1 year ago Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, ta kama wani dan kwangila mai suna… Matatar mai ta Fatakwal ta fara aiki 1 year ago A ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin tarayya ta tabbatar da fara aiki a kamfanin tace man fetur… Next» « Previous