X

labarai

Wike Ya Kira Taron Gaggawa Kan Tabarbarewar Tsaro A Abuja

Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya kira taron gaggawa sakamakon tabarbarewar tsaro a babban birnin kasar. ‘Yan bindiga…

An gano gawa 5 cikin 100 da jirgin ruwa ya kife dasu a jihar Neja

An ba da rahoton bacewar fasinjoji da dama yayin da wani jirgin ruwa dauke da mutane kusan 100 ya kife…

An buge Mai Satar Waya A Yayin Tsallaka Titi A Kano

Rahotanni sun bayyana cewa wata mota ta afkawa wani mutum da ke yunkurin kwace waya a lokacin da yake tsallaka…

Ban Cimma Yarjejeniya Da Tinubu Kan Hukuncin Kotun Koli ba – Kwankwaso

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), ya ce bai cimma matsaya…

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 23 A Abuja

Wasu ‘yan bindiga kimanin mutum 40 ne suka kai hari a kauyen Kawu da ke karamar hukumar Bwari a babban…

’Yan bindiga sun sace Malamin Jami’a a Zamfara

Wasu ‘yan bindiga sun sake yin garkuwa da wani daraktan Cibiyar Bincike na Jami’ar Tarayya Gusau a Jihar Zamfara, Bello…

“Ka Magance Rashin Tsaro, Yunwa” Matasan Arewa Sun Gayawa Tinubu

Kungiyar Matasan Arewa tayi kira ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da ta ba da fifiko wajen magance matsalar rashin tsaro…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings