labarai Wata mata ta jefa ‘yar’ta Mai watanni biyar a cikin kogi 1 year ago Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun a ranar Litinin ta ce jami’anta sun kama Olubunmi Ajayi mai shekaru 30 a duniya… ‘Yan bindiga sun kai hari wani gida da ke Abuja, sun yi garkuwa da mutane biyu 1 year ago Masu garkuwa da mutane a daren ranar Alhamis, sun dira a ofishin sojojin Najeriya na Post Housing Scheme da ke… Hankulan jama’a na kara tashi yayin da annobar garkuwa da mutane ke kara ta’azzara 1 year ago A ranar alhamis din da ta gabata ne aka samu tashin hankali dangane da tabarbarewar tsaro a kasar, yayin da… ‘Kun Rasa Amma Kun Tafi Satar Mulki’ -Sanusi II 1 year ago Tsohon Sarkin Kano, Mohammad Sanusi II, ya ce lokaci ya kure da dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a zaben… Dalilin da yasa ban kori tsohon gwamnan CBN Emefiele ba – Buhari 1 year ago Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da ya sa bai kori tsohon gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele… ‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 17 A Neja 1 year ago Wasu ‘yan bindiga, a wasu hare-hare guda biyu a jiya Talata, sun yi garkuwa da wasu mutane 17 daga garin… Wike Ya Kira Taron Gaggawa Kan Tabarbarewar Tsaro A Abuja 1 year ago Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya kira taron gaggawa sakamakon tabarbarewar tsaro a babban birnin kasar. ‘Yan bindiga… Next» « Previous