X

labarai

‘Yan sanda sun gargadi mazauna Kano kan yiwuwar kai harin ta’addanci

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta fitar da sanarwar fadakar da jama’a, inda ta gargadi jama’a game da hare-haren ta’addanci…

Tinubu ya yi kira ga shugabannin Afirka da su nuna adawa da amincewar kasashen yamma

A ranar Talata ne shugaba Bola Tinubu, ya karbe taron rantsar da shugaban kasar Ghana, John Dramani Mahama, domin tattaro…

Gwamnatin jihar Jigawa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348

Gwamnatin jihar Jigawa ta gano ma’aikatan bogi guda 6,348 biyo bayan wani aikin tantance ma’aikatan da suka gudanar a fadin…

Matatar mai ta Dangote ta rage farashin Man Fetur zuwa ₦970

A wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadin da ta gabata, babban jami’in kula da harkokin kasuwanci na kamfanin,…

‘Yar shekara 16 ta mutu, 28 sun jikkata sakamakon kifewar motar bas.

Wata yarinya ‘yar shekara 16 ta mutu bayan da wata karamar motar haya da ta yi lodi fiye da kima…

Nnamdi Kanu ya roki Mai shari’a Nyako da ta kubuta daga shari’ar sa

Shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu, ya bukaci mai shari’a Binta Nyako ta babbar kotun tarayya…

An rantsar da Afam Osigwe a matsayin Shugaban NBA na 32

An rantsar da babban lauyan Najeriya Mazi Afam Osigwe a matsayin shugaban kungiyar lauyoyin Najeriya na 32 a hukumance a…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings