Karota Gwamnatin Kano zata cigaba da karɓar harajin yan adaidaita sahu kullum 2 years ago Gwamnatin jihar Kano ta ce za’a dawo da ƙarɓar Harajin kullum-kullum na matuƙa Baburan Adaidaita Sahu a faɗin jihar nan.…