X

kano

‘Yan sanda sun gargadi mazauna Kano kan yiwuwar kai harin ta’addanci

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta fitar da sanarwar fadakar da jama’a, inda ta gargadi jama’a game da hare-haren ta’addanci…

Najeriya ta saki dalibai 6 ‘yan Poland da malami bayan zanga-zangar Kano

An sako wasu dalibai shida ‘yan kasar Poland da wani malami daga jami’ar Warsaw a Najeriya bayan tsare su da…

Sunusi ne Sarkin Kano – Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta ce hukuncin da wata babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai shari’a Abdullahi Muhammad Liman ta yanke…

Sabon Maga Takarda na Dindindin Ya shiga Ofishin Sa

A jiya ne Sabon Sakataren Gwamnati na Dindindin a ofishin mataimakin Gwamnar jihar kano, Alhaji Usman Bashir Maikano Ya shiga…

Yadda Muka Katse Shirye-Shiryen Harin Kano – Jami’an Tsaro

Dakarun hadin gwiwa na sojojin Najeriya da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun ce sun dakile wani harin da…

Hukumar NSCDC ta kama ‘Yan fashin Cable 7 A Kano

Hukumar NSCDC ta kama ‘Yan fashin Cable 7 A Kano

Gwamnatin Kano ta Kori CMD 3, Ta Dakatar Da Likitoci da Ma’aikatan Jiyya

Hukumar kula da asibitocin jihar Kano ta amince da korar manyan jami’an kiwon lafiya na babban asibitin Imam Wali, Abubakar…

X

Headline

You can control the ways in which we improve and personalize your experience. Please choose whether you wish to allow the following:

Privacy Settings